Kannywood

Bidiyon Jarumi Aminu Momo Yasha Ihu a kasuwa bayan an fasa masa mota

A yau din nan majiyarmu hausaloaded ta samu wani labari da tashar YouTube mai suna tsakar gida na samu inda ta nuna cewa anjiwa jarumi aminu shariff momo ihu a kasuwar singa da ke jihar kano ta dalilin wani mai kura da ya fasa masa mota.

Wani mai suna dan masani a Tiktok ya wallafa bidiyon inda ake biyan jarumin kudin da ake biyasa Naira dubu goma ₦10,000 na ta’adin da dan kura yayi masa .

Nan take kafin kace kobo aminu shafin ya kirga kudinsa tsaf ya sanya a aljihu inda nan take matasa sunka rufeshi suna mana ihu da cewa bamu so anji kunya.

Ga Bidiyon nan ku kalla.

Hausaloaded.com ta tattaro muku martanin mutane da sunkayi akan wannan abu da yafaru

@Aleeyou kingSu mutane bazasu ganeba wlh ae baikamata yace Abiyashiba ,haba ai yawane shifa celebraty may be ma pans dinshine yau mai farnan amma yabiya shi

@Abaya gallery:kannywood dai mata ne kawai ba a wahale ba

@heemrahabaya:Yanada gsky

@Duniyar Abaya: wlh kuwa

@nanasamira:ikon allah mutun da kasa shi ake mai haka gaskiya yan Nigeria baku gyara ba Allah Kara mana son juna mu amin suma amin

@EEMMAMM:Toh kaga laifinshi

@MR_DAWUD:Wannan wane wurine kamar Sufaye ??

@EEMMAMM:Ni bnga laifin hakan ynx da ace dana wani aka kamashi da kaji abn ako ina

@user4717396496196:Kai talaka Dan iska ne, wai Ashe har yanzu wannan adawar ta talaka da Mai kudi tana nan, mlm talaka ka ajiye adawa ka NEMI KUDI

@Danmasani Mai allah:duk wanda ,yake tuki , Shima bai wuce yayiwa wani barnaba, koma , dayace abiyashi , Allah ya kawo Mai dausayin da ya biya kudin . duniya kenan

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button