Kannywood

Bidiyo : Wasan Sallah Na Jaruman IZZAR So A Kasar Niger chasu Iya Chasu

Wannan itace wakar jaruman izzar so lawal ahmed da aisha najamu izzar so wanda sunka haskaka sosai a cikin kasar niger wanda zaku ga irin yadda dinbin mutane sosai a wajen wannan show din kamar yadda zaku gani a cikin faifan bidiyo.
Tabbas lallai wannan fim mai dogon zango na izzar so shima ya samu mabiya sosai a Nigeria da ketare.
https://youtu.be/AZeOKCcVo0M

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button