Hausa Musics
MUSIC: Garzali Miko – Ashe Ina Da Mai Sona


Advertisment
Fitaccen dan rawan nan wanda ya shahara gurin hawan wakokin Soyayya a faifan bidiyo wato Garzali Miko ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Ashe Ina Da Mai Sona”.
Saurari wannan waka mai suna “Ashe Ina Da Mai Sona” daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.