Addini
Bidiyo: Wajabcin Dogaro Dakai A Musulunci Da Kuma Haramcin Roko ~ Dr Jabir Sani Maihula
Advertisment
Dr Jabir sani maihula Sokoto yayi jawabin wajibcin ka dogara da kanka da kuma haramcin roko a musulunci.
Malam yayi jawabin wanda ya kawo hujjoji ayoyi da hadisan manzon Allah s.a.w wanda yana da kyau kowa ya saurari wannan nasiha ta malam.
https://youtu.be/OcCMDhuhasU