Labarai
BIDIYO: kalli bidiyon daliban Kwalejin Gandun Daji, Afaka dake Kaduna Da Yan Bindiga sunka Saki
bayan shafe kwanaki 47 a hannunsu wanda zaku ga yadda suke fitar da daliban daya bayan daya suna bayyanin irin halinda suke ciki wanda zaku tabbas akwai alamar suna cikin matsanancin hali.
Ga faifan bidiyon nan kasa ku kalla.