Matsayar Malam kano akan Dakatar Da MubaQabala Da Abduljabar
Wannan gagarumar Lakca ce da ta gudana a yau Assabar a Masallacin Uthman Bin Affan (RA) dake G/Ƙaya Kano.
Taken Lakca: Matsayar Ahlussunnah akan dakatar da Muƙabala…
Malaman da suka gabatar da ita wannan Lakca din sune:
Sheikh Dr Muhammad Muslim Ibrahim
Sheikh Dr. Kabiru Kofa
Sheikh Shehu Mansur Dala
Sheikh Dr. Abdullah Usman Gadon Kaya
Sheikh Dr Ali Yunus
Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Sheikh AlQasim Umar Jibril Hotoro
Sheikh Kabiru Bashir Abdulhamid
Sheikh Dr Rabi’u Umar R/lemo
Sheikh Khalifa Abubakar Sani Madatai
Sheikh Mas’ud Mas’ud Hotoro
Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale
Sheikh Barrister Ishaq Adam R/Zaki
Sheikh Dr. Abdulmudallib Triumph
Sheikh Abdulmudallib Gusau
Sheikh Yahya Shehu maimota.
Shakka babu Zindiƙi Abduljabbar ya cika matsoraci kuma munafuki wanda baya tsoron yin ƙarya a cikin lamurrans.
Kada ku manta kuyi sharing saboda saƙon ya isa inda ya kamata.
Waɗannan malaman da suke ƙoƙarin kare gaskiya ya ubangiji Allah ka taimakesu ka ƙasƙantar da Zindiƙi Abduljabbar kayi mana maganinsa.
Wanda shine munka kawo muku bidiyo da audion karatun zaku iya amfani da alamar Download mp3 wajen saukar da audion yayinda zaku iya kallon bidiyon kai tsaye daga nan.
https://youtu.be/19Uv6FefuYA



