Kannywood
Kalli Hotunan Dan Marigayi Ibro Hannafi Rabilu Ibro A Sabon Shirin Gidan Dambe
A yau din nan ne Majiyarmu ta samu labarin cewa akwai wani sabon film da ake gabatarwa mai suna gidan dambe wanda Dauda kahutu rarara multimedia ke daukar nauyi.
Wanda zai samu yan wasa sama da 200 wanda daga cikin za’a gabatar da dan margayi rabilu musa ibro kamar yadda sunka wallafa a shafin na sada zumunta.
“Muna Gabatar Muku Da Dan Marigayi Rabilu Musa IBRO HANNAFI Rabilu Musa a cikin shirin GIDAN DAMBE Allah yasa anfara A sa’a,Allah ya jikan RABILU Ibro.”