Uncategorized
Bidiyo: Nazifi Asnanic zai yiwa Angon da zai auri mata biyu a rana Daya wakar biki kyauta Saboda jin fadi
Advertisment


Lalle wannan angon ya ciri tuta don shi zai fara ne da mata biyu.
Yau Asabar za a daura masa aure da mata biyu a Abuja, daya da karfe 12 dayar kuma da karfe biyu
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.

