Kannywood

Bidiyo : A Karon Farko An Ga Ali Nuhu Na Rera waka A studio

A yau ne dai isah fresh ya wallafa bidiyo a shafinss na Instagram inda anka ga a ali Nuhu na rera waka a studio wanda ya bawa mawaka mamaki.
Wanda shima dai isah fresh yana cewa
Nagode my boss.nuna musu yadda ake waka.nasu wasa ne wlh.mu indai muka tafi gaba daya yauwa.@realalinuhu @alijita1 @bello.bokal.758″.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button