Uncategorized
Zazzafan Raddi Zuwa ga Aminu Daurawa Gameda Hana Muqabala Da Abduljabar
Advertisment
Wannan wani sautin Murya ne wanda wani malami yayi nashi ta’aliqi wanda wannan fahimtar kowa ce yadda yake ganinta amma a gaskiya masu goyon baya sunyi yawa fiye da wadanda basu son ayi muqabala.
Wanda Sheikh aminu Ibrahim Daurawa da Sheikh dr ahmad gummi sune basa son ayi wannan magana.
Wanda su ba’a sumai bane suna kuskure ku saurari wannan karatu daga bakin malamin da yayi masa raddi.