Addini

AUDIO + VIDEO : Jana’izar Aqidar Shugaban Yan Kogo Abduljabar Na 2 ~ Sheikh Bashir Ahmad sokoto

Jiya Laraba jinin mujaddadi Musulunci a Nigeria Shehu Usman Danfodio wato Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto ya sake yin karatu zama na biyu mai taken JANA’IZAR AQIDAR ‘YAN KOGO darasi na biyu (2)
Malam ya zayyano sunayen manyan yahudawa da tarihin rayuwarsu da irin barnan da suka yiwa Musulunci wanda a yanzu Zandiki Abduljabbar yake dauko miyagun akidunsa daga garesu
Miyagun akidu ne guda 50 Malam Bashir Ahmad Sokoto ya fitar ya warwaresu daga cikin miyagun akidun Abduljabbar wanda ba su kai guda 50 ba da yake yadawa
Wanda bai saurari darasi na farko ba yana
Hakika Zindiki Abduljabbar an shafe babinsa sai dai tarihi, daya daga cikin zaratan Malamai jikokin Mujahidai Almajiran Shehu Usmanu Dan Fodio yayi jana’izarsa a garin Sokoto
Allah Ya sakawa Malam da alheri
Yaa Allah Ya kare Musulunci da Musulmai daga miyagun akidun su Abduljabbar Amin
 

DOWNLOAD MP3


 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button