Jam’iyar APC Ta Lashe Dukkan Zaben Ciyamomi Da Kansiloli Da Aka Gudanar A Jihar Jigawa
Jam’iyyar APC Ta Lashe Dukkan Zaben Da Aka Gudanar Na Ciyamomi Da Kansiloli Gagarumin Rinjaye. A Fadin Jihar Jigawa.
Hukumar Za6e Mai Zaman Kanta Ce Ta Sanar Da Sakamakon Za6en.
Ga Jerin Sunayen “Yan Takarkarun Da Sukayi Nasara
Buji – Hudu Babangida
Babura Muhammad Ibrahim
Mallam Madori Sabo Musa
Taura Abdulmajid Ismail
Kaugama Yahaya Ahmed Marke
Auyo Umar Musa
Miga Muhammad Agufa
Kiyawa Isyaku Adamu
Gwiwa Abdullahi Idris Daurawa
Maigatari Sani Dahiru
Yankwashi Dauda Dan Auwa
Sule tankarkar Jafaru Muhammad Danzomo
Gagarawa Ibrahim Ya’u
Kazaure Jamilu Uwais Zaki
Garki Ghali Muktar
Birniwa Muhammad Jaji Dole
Hadejia Abdullahi Mai Kanti
Gumel Aminu Sani Gumel
Kirikasamma Alhaji Salisu Garba
Kafin Hausa Garba Abdullahi
Jahun Saidu Abdu Aujara
Gwaram Abdulmalik Shehu Fagam
Guri Alhaji Ali B. jaji Adiyani
Dutse Ibrahim Yakubu Bala Yargaba
Birnin Kudu Muhammad Sani
Ringim Abdulrashid Illa