Uncategorized

#Wuff~Wata Ba’amirkiya Za Tayi Wuf Da Matashi Abdulwahab a Garin Legas (Hotuna)

an sanya ranar auren wata ba’a murkiya da wani matashi Dan Najeriya mazaunin kudancin Najeriya”
Shi dai wannan al’amarin ya faru a birnin kano, yadda Matan turawa suka dasa harsashin kwashe samarin Najeriya, ta hanyar auratayya dasu.
Kama zuwa yanzu wata tsohuwa kuma haifaffiyar kasar ta amurka, inda ta shirya yin wuf da wannan matashin Wanda ya fito daga kaibilar yarbawa kuma haifaffe a garin legas.
Majiyarmu ta samu wannan labari ne daga shafin Alfijir hausa,Ita dai wannan baturiyar mai suna wisely joeckin, mazauniya nan Najeriya ne a garin legas, inda take harkon kasuwancin kayan na’urori daga kasashe daban-daban zuwa nan gida Najeriya.
Shi kuma Abdulwahab Bassi Wanda zai yi wuf da wannan baturiyar yakasance yana mata aiki ne acikin gidanta tsawon watanni, a karshe dai sai da tafiya tayi nisa, wannan baturiya taji tana son shi, shi kuma Abdulwahab a inda baiyi watawataba ya amsa soyayyar wisely.
A nan kuma gefe Iyayen Abdulwahab duk mahaifiyar shi ce musulma, babanshi kuma ba musulmi bane, amma dai sun ji sun kuma gani, bayan ganin cewa! Yaronsu rayuwarshi za tafi haka inganta” zaran har akayi wannan aure.”
Cigaba da cikakken wannan labari zai ci gaba da zuwa maku kai tsaye…………..
Shin ko mai karatu mene ya fahimtarka da auren da matan turawa ke yiwa matasan Najeriya ?

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA