Kannywood
Bidiyo : Wata Sabuwa: Magoya Bayan AbdulJabbar Sun Fara Yiwa Naziru Barazana Akan Martanin Da Yayi Masa
Bayan sarkin waka yayi martani akan irin abubuwan da ya fadi cewa yaji Abduljabar yana fadi yace ko yan sha’i basa haka amma sai gashi an samu wani a garin kano yana cin zarafin manzon Allah da sahabbansa.
Wanda shine yana samun barazana iri irin daga magoya bayan Abduljabar shi naziru inda ya fito yayi magana a idon duniya domin asan yadda abun yake.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.
https://youtu.be/SHbOunvj3Dk
Allah kanaji kana kalo mu makiyan, makiya manzonkane da sahabansa. Don haka mu duk wanda zaici mutuncinsu agabanmu bazamu kyaleba. Allah karka kamamu dalaifin wasu daga cikin bayinka allah kasa sugane subari inkuma bamasu ganewa bane bayinkane kaikasan yanda zakayi dasu don babu mai shiga tsakaninka da bawanka bai kunyata ba. Kuma allah kasa mucika da imani dan soyayyar ga ahlul baiti tsarkaka ma asumai. Wa yan da basalaifi dan lai ba akidarsu bane.
I will like to used these responsible to call Kano government under the administration of his Excellency Abdullahi umar Ganduje (khadimul Islam) to take good action about these person abduljabbar nasiru kabara
these is not deserved to be Islamic teacher insulting all companion of prophet Muhammed (s.a.w)
Is better