Bidiyo : Wannan Shine Matakin Da Malaman Kano Suka Dauka Akan Abduljabar Dayake zagin Sahabbai
Alhamdulillahi wannan shine irin matakin da malaman kano dauka akan yadda wannan mutum Abduljabar yake wanda sheikh Dr Rabi’u Muhammad R/lemo yace wannan ya fara akan margayi sheikh Ja’afar Mahmud Adam Kano Rahimahullah.
Wanda daga nan kuma ya dawo akan ibn taimiyyah wanda shi dr Rabi’u Muhammad R/lemo yayi masa raddi akan irin wani rubutun litaffi da ya rubuta mai suna “ihya’ul aqeedah” wanda shima nan dr Rabi’u R/lemo yayi masa raddi wanda daga nan kuma abubuwan nasa suka ci gaba.
Wanda yana fadin a zo a zauna da shi wanda dan uwa alkasim ya samesa har gida sunka fara muqabala yadda abu ya kare bai bari anka kamala ba.
Yace lallai dole sai an bashi lokaci yaje yayi bincike wanda kuma duk abubuwan da yake fadi ne amma yace sai an bashi lokaci.
Wanda daga nan kuma yace zai yi tafsirin Alkur’ani da ya saɓawa na kowa a duniya.
Ga dai bidiyon nan domin kuji daga bakin malamai akan wannan mutum.
https://youtu.be/g-9dF3SZoRo
Allah yaba da l LA da
A a sai dai muhada kai mutaimaki juna dan kauda barna da fasadi. Ma ana adaina tsauwalawa wurin auren. Dan lallai al ada ta rinjayi addini a tsare-tsarenmu wanda kuma hakan bai daceba sam.don allah mugaira yan uwa muslimi
Allah yasa mudace