Kannywood
Bidiyo : Naziru Sarkin waka yayi kuka saboda kalaman Ɓataci Da Abduljabar Ya Jefi Annabi Da su


Advertisment
A cikin wannan cikin wannan bidiyo zaku irin yadda sarkin waka nazir m Ahamd ya nuna rashin jin dadinsa kan jefe munamman kalamai ga fiyayyen halita da wannan zindiki yayi akan annabi Muhammad s.a.w wanda yake cewa ance.
Wanda kuma duk karya ce wanda wallahi Duk mai hankali ya saurari irin munannan kalaman wannan mutum sai yaji wani bakin ciki a rayuwarsa.
Ga bidiyon nan kasa ku saurara.



