Kannywood

Zan Auri Ashiru Nagoma in zauna Da shi in ya Amince cewar wata Matashi Budurwa Rukayya

Wata Matashiyar budurwa maabuciya bin tashar tsakar gida mai suna rukayya mazauniyar kasar omen yar asalin jahar plateau state Wanda ta sha alwashin auren babban darakta ashiru nagoma.
Wanda ta nuna irin yadda taga an nuna cewa tunda haukacewarsa na da nasaba da rashin aure wanda kuma rashin aure babban abu ne.
Wanda ta nuna zata dawo da zama a gida Nigeria domin ceto rayuwar wannan bawan Allah inda ta bayar da numbarta ga duk mai iya hadata da yan uwan wannan darakta.
 
 
Zaku ji cikakken labarin yarinya daga sautin Murya a cikin wannan alamar faifan bidiyo.

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button