Hausa Musics
MUSIC : Hamisu Breaker -Wakar Sultan
Albishirin ku ma’abota ziyarar wannan shafi mai albarka a yau na sake zo muku da wakar hamisu breaker mai suna “sultan” inda fasihin mawakin ya yi fasaha sosai a cikin wakarsa kada ku bari a baku labari.
Saukar da wakar domin saurarenta.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.





