Kannywood
Kyawawan Hotunan Ramlat Diyar Jaruma Hafsat idris A Kasar Dubai
Sababbin hotunan diyar jaruma Hafsat idris wanda yanzu haka tana kasar Dubai abu dabi wajen yawon shakatawa.
Wanda har da Mahaifiyarta na can suna shakatawa wanda farali ne daga cikin farilan matakan Kannywood.
Ga Hotunan nan kasa.