Uncategorized
Hotunan Auren Tsohon Kakakin Majalisar wakilai Da Diyar Gwamnan Kebbi Abubakar Atiku Bagudu


Advertisment
Hotuna daga bikin tsohon Kakakin Majalisar Wakilai na Tarayya, Hon. Dimeji Bankole da amaryarsa, Aisha Shinkafi Sa’idu, ɗiyar gwamnan Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu da aka ɗaura a ranar Juma’a 15 ga watan Janairu a Abuja.
Hotuna: LIB
Ga hotunan nan kasa.