Kannywood

Bidiyo : Wata Sabuwa ! Malam Ali Na Kwana Casa’in Yayiwa Malamin nan marar Tsoro Bin Kasim Martani akan Sakin Aure a Fim

Wannan wani sabon martani ne da malam ali kwana Casa’in yayiwa bin kasim martani da cewa shi ba karyata dr Bashir aliyu umar da yayi fatawa akan sakin aure a film.
Wanda bin kasim yayiwa wannan dan wasan kwaikwayo sakon cewa wannan ba babinsu bane yana da kyau subi a Hankali.
 
 
Wanda shine shima yau limamin wuff yayi nasa gashi nan ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button