Kannywood
Babban Buri A Rayuwa Shine Nayi Aure – Maryam Malika
Maryam Muhammad malika ta bayyana hakan ne daga bakin mai ita da gidan jarida bbchausa ke yi da jarumai da malamai a ko wane lokaci..
Maryam Muhammad malika yar asalin garin kaduna ne inda duk tayi karatunta daga primary har secondary a cikin garin kaduna ta nuna cewa mutane na mata kallon masifafiya domin idonta a tsaye suke.
Wasu na cewa matan kannywood ba sa iya zaman aure ya kike ji in an fadi haka? ..
Waye saurayinki a kannywood?
Waye ya shigo da ke a masana’antar kannywood?
Wanene saurayinki na farko a duniya?
Duk mai son sauraren wannan amsa daga bakin mai ita sai ku kalli wannan bidiyo da ke kasa.
Ni idan da gaske take inasonta amma ni talakane kuma shekaru na ashirin 20