Uncategorized

Masha Allah ! Suleman Angon Baturiya Sun samu Takardar Shedar Aure ‘Marriage Certificate’ (Hotuna)

A yau ne Suleman isah angon Jennie ba’amurikiya wanda sunka samu takardar shedar aure daga hukumar lasisin aure.
Wanda zakuga yadda kowane su hake sanya hannu tare da kusa ga tambarin ma’aikatar wanda Hausaloaded da mabiyan wannan shafi fatan Alkhairi.
Ga hotunan nan kasa. Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA