Uncategorized

FATAWAR RABON GADO (47) DR.JAMILU ZAREWA

Advertisment
FATAWAR RABON GADO (47)
Tambaya:
Assalamu Alaikum dr. Mutum ne ya rasu bai yi aure ba, ya bar mahaifiyarsa da yayarsa uwa daya uba daya da kuma kanwa mace daya wacce suka hada uba daya, to ya rabon gadonsa zai kasance? .nagode
Amsa:
Wa alaikum assalam, Za’a raba abin da ya bari gida:5, a bawa babarsa kashi:1, sai ‘yar’uwarsa shakikiya ta dau kashi:3, wacce suka hada uba daya kawai ta dau kashi dayan da ya rage.
Allah ne mafi Sani:
Dr Jamilu Zarewa
16/08/2016
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button