Addini
Daga Karshe Dr Abdallah Gadon Kaya Yayi Martani Akan Auren Baturiya Da suleman Dan Kano Yayi
Advertisment
A cikin wannan sautin murya da munka dauko muku zakuji irin yadda sheikh Dr Abdallah Gadon kaya domin auren suleman isah yayi wa janne ba’amurikiya da tazo har kasar Nigeriya .
Wanda har tazo ta dade sosai Kano wanda malam yayi magana ne wanda ya kawo hujjojinsa wanda yace amma fa wannan sharawata wanda tabbas yana da kyau a saurari wannan bayyani.
Ga sautin Murya nan a cikin alamar faifan bidiyo domin ku saurara.
https://youtu.be/ih9qAT1ks5Y