Addini

Bidiyo : Ran Malamai Fa Yafara Baci Mutuka Akan Zanga zangar endsars

Sheikh Nuru khalid shiyma ya tofa albarkacin bakinsa a matsayin na dan kasa da yana baiwa musulmai shawara cewa kada suyi zanga zanga.

Ko kuma wadanda suke cewa zasuyi mai tsanani da su sasauta suyi mai sauki irin wannan halin yanzu da ake ciki a Nigeria abin takaici ne da ban haushi.

Wannan nasiha ce wanda yana da kyau ka zamo mai daukar shawara daga manyanka da malamanka.

Ga bidiyon nan kasa.

https://youtu.be/RNglEQ7JsfQ

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button