Uncategorized

Garabasa :- Yadda Zaka Samu Garabasa 36Gb Data Da kuma N15,000 A Layin Airtel


Airtel sun fitar da garabasa promo ga ma’abuta masu amfani da layinsu. 

Wannan dai wata dama ce da masu amfani da airtel ta fito wanda zaka iya garzayawa. 

Sun fitar da wannan bayani a shinsu na facebook a ranar 9/11/2017 ga shi nan


“Get 36GB data + N15000 airtime over 6 months when you get a Fero 180/1 phone for just N6000!
Click on the link to find an Airtel store near you and grab this deal today! http://bit.ly/FindAnAirtelStore
#AirtelSmartDeals”

Yadda zaka/ki samu wannan garabasa. 

==> Ka je a offishin airtel da yake kusa da kai

==> ka saya wayar Fero 1801 phone  sai ka sanya layinka na airtel,kana sanyawa zamu baka 36Gb Data da kudi Naira N15,000 har tsawon wata shidda (6).

==> Shikenan sauki yazo kusa. 


Allah ya bada sa’a

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button