Labarai
Bidiyo : Sako Zuwa Ga Muneerat Abdulssalam Me Barin Musulunci
Advertisment
Alhamdulillahi sheikh sheikh asadus islam yayi kira da nasiha zuwa ga Muneerat AbdulSalam akan barinta na cew ta furta nuna barin addinin Musulunci.
Wanda daman malam yana magana akan wadannan mutane badan su ba sai dan al’ummarmu ma’ana musulmi basu bibiyar su akan abinda suke yi nuni ne gyara kayan ka.
Ga bidiyon nan kasa.