Bidiyon yadda anka gudanar da daurin auren Daddy Hikima Abale
MashaAllah An Gudanar Da Daurin Auren Shahararren Jarumin KannyWood Dinnan Adamu Andullahi Kuma Daddy Hikima Wanda Yafi Suna Da (Abale) Inda Ya Angonce Da Amaryarsa Maryam Farouq Sale.
Ranar Jumma’a 27 Ga Watan Daya Shekarar 2023 A Daura Auren, A Masallacin Uhud Dake Unguwar Na’ibawa A Garin Kanon Majiarmu ta samu wannan tsokacin labarin daga shafin hausamini inda sunka kawo rahoto yadda anka gudanar da auren jarumin.
Jaruman KannyWood Manya Kanana Mata Da Maza Ne Su Sami Halartar Daurin Auren Abale, Muna Yiwa Jarumin Shi Da Amaryarsa Fatan Alkairi, Kuma Muna Musu Fatan Allah Ya Sanya Alkairi Ya Kuma Basu Zaman Lafiya Amin Summa Amin.
Ga Bidiyon Yadda Aka Gudanar Da Daurin Auren Nashi.
https://youtu.be/GVN3J1aiZrA
Daddy hikima abale wanda ake kira da suna jagwado wanda yanzu haka yana daya daga cikin shahararren matasan jarumai da ke tasowa a Masana’atar Kannywood wanda kuma ya tsun duma sisaya inda a sama yana jam’iyar APC mai mulki yayinda a cikin jihar kano yana bangaren ADP wanda Sha’aban sharada ne dan takarar gwamna jihar Kano.
Wanda shima naga hotunan jarumin yana takarar dan masajalisa a karkashin Wannan jam’iyar ta ADP.