Kannywood
Bidiyo : Yadda Matar adam A Zango Ta Hada mishi gagarumin Bikin “Birthday” Dinsa
Wannan wani irin kayatacen bidiyo ne wanda sophia Matar jarumi adam a zango hadamishi liyafa.
Wanda kuma sunka taka rawa sunka chashe sosai a wajen bukin kamar yadda zaku gani a wannan bidiyo da munka zo muku da shi.
Ga bidiyon chasun su a wajen da matarsa na hada mai gami da taka rawa.