Kannywood
Sautin Murya : Shin Ko kun san Yayan Hamisu Breaker Da Ado Gwanja duk Mawaka ne Suma
Advertisment
A yau tashar channel tsakar gida ta kawo labarin cewa wai ashe yayan hamisu breaker da ado gwanja duk mawaka ne.
A cikin sautin murya nan zaku ji bayyanin yadda suma suke taka rawar gani.
Ga alamar faifan bidiyo nan sai ku saurara.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com