Uncategorized

Sautin Murya : Murya Mahaifiyar budurwar da aka fasa aurenta don an yada bidiyon Tsiraicinta

Wannna shine tattaunawa da ankayi da mahaifiyar yarinyar da anka saki bidiyon tsiraicin wannan yarinya da anka fasa aurenta daf da aurenta.

Wanda shine yayi sanadiyar wanda zai aurenta yace ya fasa auren ta saboda irin wannan alfasha da tayi yawa a yanar gizo.

Ga dai sautin Murya Mahaifiyar budurwar da bbchausa na yi hira da ita.

An fasa auren budurwa a Sokoto saboda yaɗa bidiyon tsiraicinta. pic.twitter.com/7xQBiMvaAT

— BBC News Hausa (@bbchausa) September 23, 2020

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button