Kannywood
Bidiyo : Bidiyon Shagalin Bikin Billiniya Dan China Tare Da Sarkin Waka,Hamisu Breaker Da Adam A zango
Advertisment
Wannan shine bidiyon bikin billoniya mai kudi dan china wanda ankayiwa sarkin waka alkawalin mota G-Wagon 2019.
Wanda ana jiran ta shigo a bude mata ta shiga cikin villa yan uwanta inji sarkin waka.
To wannan shine bidiyon bikin shagalin yadda anka chashe a bukin.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com