Hausa Musics

MUSIC : Isah Ayagi – Walwalar Zuciya

Albishirin ku yan uwana Ma’abota ziyayar wannan shafi mai albarka a yau na kara zo muku da wata wakar Isah Ayagi wanda kunsan shima wannan mawaki ya iya waka sosai gwargwadon basirarsa nasan duk wanda ya saurari wakarsa mai suna “maryam” yasan.

Akwai kalamai da baitoci na soyayya ga masoya to kads ka bari a baka labari ka saukar da wannan waka ta shi Walwalar Zuciya.


Download music here

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button