Uncategorized
Kalli Hotuna! Fitacciyar ‘yar wasan Ghana, Efia Odo ta bar tunanin komai ba yayin da take fitowa a suturar sarkar sarka
Efia Odo fitacciyar yar Wasan Ghana ce wanda a ta debe kunya tayi irin wannan fita.
Wanda a gaskiya musulmi yayi da musulma ce da bazatayi haka ba.
Allah ya shiryeta idan tana da niyar shiryuwa amen.
Ga hotunan fitsararar .
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.





