Kannywood
Bidiyon Shagalin Bikin Yusuf Sasen Na Labarina
An daura auren Fitaccen jarumin masana’atar Kannywood Yusuf Sasen wanda anka fi sani da Lukman a cikin shirin Labarina mai dogon zango.
Yusufa sasen an daura aurensa da sahibarsa daga garin Potiskum daga jihar yobe dake arewacin Najeriya.
A wajen wannan shagalin bikin yan kannywood sosai sun taro a wajen maza da mata inda har babban daraktan masana’atar Kannywood Aminu saira ya halarci shagalin bikin.
Su mama daso ma an halarta wajen shagalin bikin kamar yadda zaku gani a cikin faifan bidiyo.