Uncategorized
Wuff! Kalli Hotunan Dan jahar Sokoto Ya Auri Wata Ba’indiya
A yau mun samu labarin daga shafin Facebook mai suna Dokin Karfe ta wallafa wadannan hotuna da wani dan Sokoto yayi wuf da wata ba’indiya wanda sunka fara zagawa a shafukan sada zumunta.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.









