Labarai
Buhari Ya Sanyawa Filayen Jiragen Kasa Sunayen Osinbajo, Tinubu, Fashola Wole Soyinka Da Wasu Jiga-jigan Yarbawa
Ga jerin sunayen kamar haka;
Apapa da sunan Bola Ahmed Tinubu
Filin jirgin kasa na Metta da sunan Mobolaji Johnson
Filin Jirgin kasa na Agege; sunan Babatunde Raji Fashola
Filin Jirgin Kasa na; sunan Agbado Lateef Jakande
Filin Jirgin Kajola; sunan Farfesa Yemi Osinbajo
Filin Jirgin Kasa na Papalanto; sunan Funmilayo Ransome-Kuti
Wole Soyinka, filin Jirgin Kasa na Abeokuta
Segun Osoba filin Jirgin Kasa na Olodo
Ladoka Akintola, filin Omio-Adio
Obafemi Awolowo filin jirgin kasa na Ibadan
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com