Politics Musics

MUSIC : Sabuwa wakar Gamayar Mawakan Kannywood ~ Ƙara Yunkuri Baba

Wannan wata sabuwa waka ce da gamayar mawaka da jaruman kannywood nayiwa baba buhari kan sha’anin tsaro.
Wanda zaku ga manya manyan jaruman kannywood mata da maza wanda sunka hada da, Ali nuhu, Ibrahim ibrahim, Dan musa gombe, sadiq sani sadiq, ado gwanja, Audu boda, Jadda garko, Baban cinedu, Isiyaku forest, adamu Nagudu, Husainin danko, sani Sabo, Alfazaze, jamila Nagudu, Maryam Yahaya, Fati shuuma, hauwa waraka, Hannatu Bashir, Fati kk, teema Yola, Maryam booth,
Dai dai sauransu zasu fitar da bidiyon ta nan bada dadewa ba.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button