Kannywood
Kalli kyawawan Hotunan Rahama Sadau Wajen Daukar Sabon Film
Advertisment
Wannan wasu sababbin hotunan jaruma rahama Sadau wanda anyi shigar fulani ma’anar anaso wannan film a ruga wanda kuma da alama film din zai kayatar da yan kallo.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com