Kannywood

Rarara ya bayyana sabuwar wakarsa mai fitowa da ta jawo cece kuce

Shahararren mawakin nan na siyasa wanda ake wa taken jami’a gonar waka ya bayyana sabuwa wakarsa da zai fitar nan bada jimawa ba a shafin sa na sada zumunta twitter da ta jawo cece kuce sosai.

Ga abinda mawakin ya wallafa.

“Kantoman Tsula Coming Soon…”

 

Mutane sunyi martani sosai akan fitar fa wannan sanarwa da mawakin yayi.

Hausaloaded ta tattaro muku martanin mutane kamar haka.

@princess cewa take : Gsky sir a matsayinmu na masoyanka a shawarce ko a karatun hausa kalmar tsula to ka tsallaketa sbd uwa tafi komai kuma tafi kowa inhar zaka taba tsula tofa akan mahaifiyarka abin yake karewa in har baka dena ba wlh suma yaran tsula baza su dainnaba yanxu kana jin dadi @kahuturar

@Mister abdul cewa yake : Wannan rashin aiki da ilimi ne wlhy , kace tsula ance tsuleliya anci mutuncin mahaifiyar ka Ina amfani anan ya kamata a gyara dai , sbd mutunci yafi komi . Shawara kyauta

@Idresalay cewa yaka : In suka zagi mahaifiyar ka kuma kace basu da tarbiyya. Ban San mara tarbiyyar ba kai dasu!

@musa dan musa cewa yake : Rarara banga barka da sallah na ba fa kodai kaima kaman yan kwankwasiya ne baka bada barka da sallah ?

@M⁰Bash cewa yake : Girman ka d wayyonka sunfi karfin ka dinga abun dazaisa a taba natijar mahaifiyar wani balle taka. Don Allah ayi siyasa d darajar ta natijah.

@Muhammad Gaddafi Adam cewa yake :
Ai shi tsulan shine Dan tsuleliyar saboda ita tsuleliyar itace ta haifi tsulan

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button