Kannywood
Bidiyo : Daga Gurin Bikin Ali Nuhu A Gidan Biki Na Mc Ibrahim Sharukhan
Advertisment
Wannan shine dan kada daga cikin bidiyon da ankayi na bukin ali nuhu da amaryarsa shi da maryam lamido amma fa a gidan bukin mc Ibrahim sharukhan.
Ga bidiyon nan ku fara kalla kafin sauran wasu zasu zo nan anjima kadan.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Waima gogan aure zai kara kenan