Addini
Sautin Murya : Yaudai Sheikh Dahiru Bauchi Ya Cire Tsoro Ya Ragargaji Gwamnati Kan Kama Almajirai
A yau dai mun samu sautin murya wanda Sheikh dahiru usman bauchi yayi magana akan almajiri wanda a halin yanzu ake ciki a Nigeria.
Shine munka kawo muku da zaku saurara daga wannan mai kama da faifan bidiyo.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


![[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:] - Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/04/FB_IMG_1649081565215.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)
