Hausa Musics
MUSIC : SadiQ Zazzabi ~ Fyade (Rape)
Wannan ita ce sabuwa wakar da sadiq zazzabi mai wakar fct ministar wanda yayi fice a wakokin hausa da na siyasa.
A yau yazo da tashi gudunmuwa wakar fyade wanda ita wannan waka yayi ta ne akan wani sabon film mai suna ‘fyade’ wanda suke shirya a yanzu haka.
Shine yau munka zo muku da wakar domin saurarenku.
Download, enjoy and share.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com