Uncategorized
Bidiyo : Cikin Fushi Dr Abdallah Gadon Kaya Yayi Martani Mai zafi Zuwa Ga Mata Masu Rawa A Gaban Mazajensu A Social Media
Advertisment
Wannan shine martanin dr Abdallahi usman Gadon Kaya wanda yayi akan wannan al’amari da ya tun karo matan hausawa wai dance challenge wanda zaka ga mace na a gaban mijinta kuma a watsa a Social Media.
Shine dr yayi wannan takaitaccen bayyani da nasiha wanda yana da kyau ka yi hakuri ka kalli wannan bidiyo.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com