Uncategorized

Anzo Wajen: Wannan Tsohon Banza An kamashi Yayiwa Kananan Yara Fyade Saboda chocolate

Advertisment

DAGA Datti Assalafiy

Wannan wani gwauro ne tsohon banza mai suna Baba Sahabi daga yankin Dabam Sabon-Garin Gashua ya yiwa wasu yara kanana mata guda biyu fyade, inda ya yaudaresu da minti chakulet ya jasu cikin gidansa ya lalatasu

Ance yayi mummunan rauni a farjin yara, kuma ‘yan sanda sun kamashi bayan da kungiyar Yobe Youth Initiative and Community Development (YOYICOD) ta kai karansa gurin ‘yan sanda. ~Sanarwa Hussaini Muhammad Isah

Wannan da alama matsafi ne, wannan fyaden yayi kama da na matsafa, masu neman kudi suna zuwa gurin bokaye su basu irin wannan umarni na yin fyade da yara kanana

Allah Ka yaye mana wannan masifa

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button