Kannywood
Sadiya haruna ta gayawa Maryam yahaya magana akan rashin lafiyarta
Yanzu yanzu mukai arba da wani faifan bidiyo akan jaruma Maryam yahaya kowa yasan halin da jaruma maryam yahaya take ciki a yanzu.
Sabo da jarrabawa da Allah yai mata da wata rashin lafiya a watan nin baya da suka gaba ta, amma yanzu alhamdullillahi jaruma maryam yahaya.
Ta sami sauki sosai sabo da har bidiyo takeyi ta daura akan shafin ta na Instagram, amma kusan menene matsalar a yanzu idan kuka kalli.
Wannan faifan bidiyo za kusan komai akan abun da yake faruwa sabo da tsohowar jaruman kannywood mai suna sadiya haruna itace tai bidiyan.
Akan jaruma maryam yahaya sai dai wasu suna ganin jaruma sadiya haruna taci mutuncin jaruma maryam yahaya ne wasu suna ganin ba haka bane ga dai bidiyan ku kalla har karshe.
https://youtu.be/YAQ1x3khLSo