Kannywood
Adam A Zango Ya Karbi Zamo Daya daga cikin National Volunteer Akan Covid 19 A kaduna (Hotuna)
Advertisment
Jarumi kuma mawaki adam a zango ya karbi zamo cikin masu bada agajin gaggawa akan cutar nufamfashi a jahar kaduna.
Wanda National coordinator ne ya wallafa hakan a shafinsa na facebook ga bayyanin sa a cikin hoto.
Advertisment
Allah yayemana wannan musiba amen.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com