Kannywood

Muhadarah!!! Kalli Bidiyo Harkar fina finan Hausa Sana’a ko Yada Fasadi ? – Sheikh Yusuf Musa Asadus sunnah

Wannan watam Muhadarah ce da sheikh Yusuf musa asadus sunnah yayi a ranar Litinin mai taken ‘Harkar fina finan Hausa sana’a ce ko yada Fasadi”
Yayi wannan Muhadarah irin kan abubuwan da ya faru na tsiraicin jarumai biyu da yayi yawo a kafaffen sada zumunta Safara’u kwana Casa’in da kuma Maryam Booth.
Wanda shine yayi yawo a kafafen watsa labarai wanda shi kuma wannan malami yayi tafiye tafiye ne a lokacin , shine to duk irin wani abu na muni ya afku a cikin al’umma za’a yi Muhadarah domin nunawa mutane alfannun wannan abu ko kuma sharensa.
Shine ranar Litinin yayi wannan Muhadarah a cikin garin Kaduna.
Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button