Hausa Musics
MUSIC: Ali Jita – Ago Da Amarya
Advertisment
Wannan wata sabuwa waka ce ta ali Jita mai suna ‘Ango Da Amarya’.
Wakar ango da Amarya wani sabon al’amari ko wata sabuwa rayuwa da namiji da mace ke shiga wanda duk Da Namiji ko Diya Mace na alfahari da wannan rana musamman musulmi domin rayuwa sunnar Annabawa.
Download, enjoy and share
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



